NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 6 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 6 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH  BOOK 1  CHAPTER 6  BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng  A JIYA MUN TSAYA Ungo wannan ka rike a hannunka ko zata buKaci kudin dinki, ka ga ba sai ka bada maza ba” : Ya sa hannu ya karbe kudin ya kalmashe a aljihu yana tura wa Salma ashar cikin Zuciyarsa, ya rasa da abinda wannan tulun yariyar ta rudi su Hajiya har suke ganin bata da abokin rayuwa sai zukeKen saurayi irinsa. Ya sake jaddada wa Hajiya godiya sannan ya sa kai ya fice da kaya a hannu zuciyarsa wadda ya dinga rantsewa ko tayi kwalliya ba kyau take ba, lallai mijinta zai sha barnar kudi  ZAMU TASHI  kuma babu biyan buKata, don ko Zinarin duniyar nan zata sanya ba zai mata kyau ba.  ************ Husna kyakkyawar doguwar yarinyar da ta taso cikin maraici ‘ sakamokon _rashin ‘mahaifiyarta Zainab sanadiyar . haihuwarta kuma haihuwar fari, ta sha hannun raino iri-iri tun daga kan hanun Kakarta Innaa mahaifiyar Zainab dinwadda ta dauke ta taci gaba da rainonta  taré da dan da take goyo Yunusa. Ita ma …