MY BESTIE'S HUSBAND CHAPTER 5 BY REAL FAUZAH TASIU

MY BESTIE'S HUSBAND CHAPTER 5 BY REAL FAUZAH TASIU
MY BESTIE’S HUSBAND CHAPTER 5 BY REAL FAUZAH TASIU                Www.bankinhausanovels.com.ng  Miqewa tayi ta gyara gurin ta shiga daki tayi wanka ta shirya cikin kayan baccinta ta sanya hijjab ta dauki hisnul muslum tana dubawa tana daukan addu’o’i ta Jima zaune sannan tayi addu’a ta kwanta, Shiru goma sha daya har daya bataji Motsin Ja’afar ba wayarta ta dauka ta danna numbersa ta kirasa har tayi ring Bai dagaba sake Kira tayi. Taji an daga taja ajiyar zuciya tace “Allah yasa dai lfy kake najika Shiru….” Jitayi anyi murmushi sannan akace “dake zama kikayi kina jiran dawowar abinda aka baki aronsa to ai dama kwanciya kikayi kikayi bacci  zaifi Miki sauqi Ja’afar kam yayi nisa saidai Kuma gobe idan naga dama na baki aronsa, sorry fah babie” Qit aka kashe wayar taja numfashi tare da tashi tsaye cike da al’ajabi a ranta take tambayar kanta to dama ana haka kenan? Batada me Bata amsa hakan yasata ta koma ta sake kwanciya kishi na azalzalar zuciyarta hawaye nabin idonta tana karanto addu’ar …