MY BESTIE'S HUSBAND CHAPTER 4 BY REAL FAUZAH TASIU

MY BESTIE'S HUSBAND CHAPTER 4 BY REAL FAUZAH TASIU
MY BESTIE’S HUSBAND CHAPTER  4 BY REAL FAUZAH TASIU Www.bankinhausanovels.com.ng  Batace masa qala ba Amma ta qudurce a ranta ko wuta yake fesarwa qarshen bala’i bazata bisa yayi Mata uku babu ba da wannan ta janye ta shiga bathroom ta tsarkake jikinta ta fito ta iskeshi yayi bacci ta zubawa fuskarsa ido da gaske kyakkyawa ne kamar yanda Ni’imah tasha fada Mata Amma bata taba ganin kyansa ba sai yau ajiyar zuciya taja ta haye gadon zata kwanta ya janyota jikinsa yace “kin gama kallon nawa?” Kunyace ta kamata tayi luf a jikinsa da haka bacci ya kwasheta Basu suka farka ba sai asuba shine ya fara tashi ya tsarkake jikinsa yayi alwala ya dawo itama tayi sukayi sallar ya koma ya kwanta ita Kuma ta shiga kitchen tana hada musu abin karyawa bayan ta gama da qarfin hali da komai tayi wanka tayi kwalliyarta sosai yau jin kwalliyar takeyi musamman badan kanta ba sai domin kalaman Ni’imah da suka kwana suna yawa a kwanyarta Wai snatcher itace snatcher, bayan Allah shaidane tayi duk me yuwuwa taga t…