ZUMUNTAR KENAN CHAPTER 9 by Sumayyah Abdul-kadir
ZUMUNTAR KENAN CHAPTER 9 by Sumayyah Abdul-kadir wani abu guda daya, taura biyu ba ta tauno, tunda karatu kika zo yi ba rubutu ba ki mai da hankali ki yi karatun nan. In kin kammala kin san dai hajjah ba barinku zuwa jami’a za ta yi ba AURE za ta yi muku. Sai ki yi ta rubutun da za ki yi a gidan aurenki, ni kuma na dauki nauyin wallafawa”’. Na ce, “Yaya Aliyu na san wannan, amma komai da lokacin da na ware mishi cikin al’amuran rayuwata. Wallahi bana rubutun da malami cikin ajinmu, ko ana karatu sai a karshen sati (week end) da (prefs), a sa ilin da bani da ‘test’ ko ‘exams’ a kusa. Wato lokacin da ya kasance farko-farkon ‘term’. Inda bana karatu da ban kawo maka positions masu kyau ba ai”. Ya ce, “Shi kenan Fa’izah, ai ko lauya nan ya ganki ya barki wurin dadin baki da kawo hujja da_ persuation.Allah ya taimaka. All the best my sister. Cross word!” 2K OK OK ok A shekarar aka nada wakilan malamai bayan tafiyar “yan aji shida, na yi mamaki matuka da aka kira ni Fa’izah Ahmad Bamalli Giw…