ZUMUNTAR KENAN BOOK 2 CHAPTER 3 by Sumayyah Abdul-kadir

ZUMUNTAR KENAN BOOK 2 CHAPTER 3 by Sumayyah Abdul-kadir
ZUMUNTAR KENAN  BOOK 2  CHAPTER 3   by Sumayyah Abdul-kadir hau jirgi mai zuwa Legas.  Sai a wannan lokacin ne zuciyata ta soma turiri, tana kurma ihun yarda da zancen Zanirah ZAMANI YA CHANZA…. ya kamata Hajjah da ireirenta su ajiye traditional false beliefs su yarda love is a natural nature that cannot be totally eradicated. Yanzu ne na tabbatar na rasa Aliyu har abada! A lokacin da tayoyin jirginsu suka rabu da kasa. Sai na fashe da kuka a lokacin da wani bakon tunani ya bakunce ni, wato yanayin idanun Zanirah (oily eyes).  Sau da dama Yaya Aliyu kan ce “Fa’izah ina ma kema irin kwayar idon Zanirah gare ki? Wallahi da na ji dadi na…..”  Hawayena suka sake ninka na da…. Ga Zanirah nan complete din ta ka samu Aliyu. Hawaye na ya sake ninka na da, na kifa kaina a kafadar Ummi muka ci gaba da kukan tare. Inda wanda ya san sirrin son da nake wa Yaya Aliyu, to Ummi ce, don tare muka rayuwa a makaranta fiye da Zanirah dake Giwa a lokacin da muka mallaki hankalin kanmu.  Babu irin tsarin da ban y…