YARINYA NUR DA SARKIN ALJANU SHAM'UNA CHAPTER 3 BY HARUNA USMAN

YARINYA NUR DA SARKIN ALJANU SHAM'UNA CHAPTER 3 BY HARUNA USMAN
YARINYA NUR DA SARKIN ALJANU SHAM’UNA CHAPTER 3  BY HARUNA USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng  JIYA MUN TSAYA  Yanzu ma abin da ya sa ya kawo ku wannan tsibiri shi ne don babu aljanin da zai iya zuwa nan sai wanda ke da jinin sarautar gidanmu a jikinsa. Kuma ya kawo ku nan din ne don kada wani abu ya taba ku. Niyyata ita ce in kashe ku in ya so duk abin da zai faru ya faru, amma da ya ke kuna da sauran shan ruwa, sai kika yi mini magana, kuma a cikin maganarki na ji kin ce mini kyakkyawa, to mu kuma matan aljanu babu girmamawar da ta fi ki cewa aljana tana da kyau. Duk wadda kika ce wa haka, to kin gama da ita.” Www.bankinhausanovels.com.ng  Shaihi Ibrahim dai ya ci gaba da ba Idrisu labari cewa, da ‘yarsa ta ji jawabin aljanar nan sai ta sami makama, don irin dabi’ar dan Adam na dogon tunani. Sai ta ce  ZAMU TASHI  wa aljanar, “Ko kadan babu wasa ko yaudara cewa ke kyakkyawa ce, duk hassadar mai hassada sai dai ya yi a game da wani abin amma ba game da tantamar kyanki ba, don ni na tabbata …