YAR BOKO COMPLETE
YAR BOKO COMPLETE Neenarh zaune a school library, tana revision n lecture din d suka futo, gefanta Ummy lolo ce ita ma ta maida hankali g calculation din gabanta, neenarh ce tace besty lokacin sallah yayi is better mufara sauke farali sannan mu cigaba d gashi, atare suka mike dan zuwa central mosque dake cikin campus danbin jam’i, zuwansu keda wuya akai kiran sallah, kafin liman y tada ikama sun idar d nafila rakaa biyu, Wayan neenarh ce t fara ringing ,tana dubawa tace zuhra ce tare d amsa kiran ,tace Hello? Adaya barin zuhra tace kuna inane tin dazu kunbarni sai zagaye nake cikin schl bangankuba, neenarh tace masallaci mukaje mukai sallaa,but we are on our way to d lecture hall pls ki samar mana seat ,yanxu zamu karaso, 2:00pm suke d lecture ka’idar malaman department din shine in lecturer y rigaka shiga hall shikenn kayi missing lecture wannan rana, kamar kullum yauma lecture din political science deptrmt zasuyi Mai taken *INTRO TO POLITICAL SCIENCE*hango malamin sukai yan…