YAKANA BOOK 1 CHAPTER 5 BY SUMAYYAH ABDULKADIR

YAKANA BOOK 1 CHAPTER 5 BY SUMAYYAH ABDULKADIR
YAKANA BOOK 1 CHAPTER 5  BY SUMAYYAH ABDULKADIR ba, ko na tafi tunanin halin da kike ciki ba zai barni in mai da hankali a kan karatun ba”.  Ta yi murmushi, “Cewa_nake watarana aure za ki yi Fati?”  Nan da nan Fati ta yi kicin-kicin da fuska, ta juya mata baya ba ta ce komi ba.  Hadiza ta ce, “Ko baki ji ni ba? Aure za ki yi Fati dole ba da jimawa ba, don haka ki tsaya ki gina rayuwar ki kamar yadda muka gina tamu, bana so saboda amfanin kaina ke in tauye ki. Don haka na baki kwana biyu ki yi tunani, an fara sai da JAMB na wannan shekarar, don haka ki nutsu ki kama abin da zai taimake ki ranar da bani. Duk wata kauna da dan uwa na gari zai nuna wa dan uwansa kin nuna min ita, sakayyar ki na wajen Allah. Sai dai ba zan bari ki kari rayuwar ki baki dandani zakin ilimin ko auren da na dandana ba, dole in samar miki future kafin Allah ya yi hukuncin da ya So a kaina….”  Fati ta yi saurin juyowa ta dubi Hadiza, domin a da ta bata baya ne. Ba ta gane abinda take nufi ba. Hadiza ta yi murmushin ka…