UNCLE NE CHAPTER 6 BY NIMCYLUV

UNCLE NE CHAPTER 6 BY NIMCYLUV
UNCLE NE CHAPTER 6  BY NIMCYLUV Gaba ɗaya parlour’n suka zabura tsaye sbd jin abinda Jalilerh ke faɗa,wani gumine ya yankowa Aryan kafin ya juya ya kalli Jalal dake jingine jikin bango idanunsa lumshe, ajjiyar zcya ya sauke kafin ya fice daga cikin gidan, Jalilerh dake jikin t.v ta ɗura da faɗin i hate him I don’t want see him in my life ever,he betraying me” ta ƙare mgnar tana sakin kuka, Abbou zubewa yyi akan kujera hannunsa dafe da kansa dake kuya masa, Mummy kuka ta sanya tana faɗin “wlh wannan maƙiyya ne wanda basa ƙaunar ci gaban ka,nasan baza ka taɓa aikata wannan sauƙon Ubangiji ba, dukkan wanda yake neman ka da sharri da izinin Allah sai dai ya gani a kansa,daman abinda nake jiye maka kenan,wlh bana ƙaunar wannan siyasar taka,yanzu duniya da kuma mutanan gari wanne irin kallo za suyi maka? Allah dukkan wanda yace tukunyar wani ba zata ta fasa tasa ko zafi ba zatai ba,duk sharrin mutum sai dai ya gani a kansa amma alfarma Annabi da Kur’ani babu abinda zai sameka” ta faɗa tana z…