UNCLE NE CHAPTER 2 BY NIMCYLUV

UNCLE NE CHAPTER 2 BY NIMCYLUV
UNCLE NE CHAPTER 2  BY NIMCYLUV cikin tashin hankali Mummy ta ƙarasa inda yake ƙwancen tare da saurin saka hannu ta jawoshi zuwa jikinta, jijjigashi ta fara yi tare da kiran sunansa “Jalal Jalal” shuru babu magana kuka ta fara sabida daman raguwar zuciya gareta da sauri Mameey ta amshi Nihila a hannunta ita kuma Mummy ta ɗauki Jalal tayi waje dashi da gudu tana kiran sunansa da ƙarfin gaske,tana fara taga strais ɗin benen Alhaji kb na shigowa ganin hannunta ɗauke da bobo ya sashi sauri sakin jakar dake hannunsa hannu yasa ya amshi Jalal dake hannun Mummy ya ƙarasa dashi wajan duguwar sofa cikin wani irin yanayi yace “mene yasha”?kafin Mummy tayi magana Mameey tace “a ɗaki na aka samesa a ƙwance yaje kaiwa su Irfan chocolate kuma tym ɗin bana part ɗinka ina gyarawa” cikin damuwa ya miƙe tsaye ya nufi part ɗinsa frist acid box ɗinsa ya ɗauka cikin sauri ya fara bin cikar abinda ya sanya shi wannan duguwar sumar da kuma kumfar dake fita a  bakinsa,wajan 30minutes ya ɗauka yana dubawa gaba…