UNCLE NE CHAPTER 1 BY NIMCYLUV

UNCLE NE CHAPTER 1 BY NIMCYLUV
UNCLE NE CHAPTER 1  BY NIMCYLUV IBADAN is the the capital and most populous city of Oyo state in Nigeria. SANGO AREA      Unguwar Masu  kuɗi ce,Unguwa ce da babu wanda ya damu da rayuwar wani,Unguwa ce mai  cike da Attajirai,Malamai,haɗi da ƴan boko,Haka kuma Unguwa ce mai cike da ƴan duniya wanda idanunsu suke a buɗe,basa jin wa’azi balle faɗa,haka nan babu wanda ya isa ya tunkaresu da niyyar gaya masu kuskurensu.    Dugun layine wanda yake shimfiɗe da lafiyayyan titi wanda ya ƙara fito da ƙyan unguwar. Wasu jajaye  fitilone sukaiwa titin unguwar ƙawanya,wanda a kullum suke haska unguwar musamman cikin dare,gefe da gefen titin wasu green flowers ne masu ƙyau wanda suke fidda wani daddaɗan ƙamshi.    Can kusan ƙarshen layin wani haɗaɗɗan gidane ginin zamani,tun daga jikin tafkeken get ɗin zaka san tabbas wannan gidan bana ƙana nan mutane bane,ajikin get ɗin anyi rubutu inda aka rubuta hause no 133.   Sosai harabar gidan taƙawatu da kurayan furanni na zamani masu ƙyau da tsari,Compound ɗin gida…