SIRADIN RAYUWA CHAPTER 17 BY SAFIYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA
SIRADIN RAYUWA CHAPTER 17 BY SAFIYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA
SIRADIN RAYUWA CHAPTER 17 BY SAFIYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA K’arar sakin data yiwa tray din hannunta ne ya janyo hankalinsa ya kuma ankarar dashi “Subhanallah” ya fada yana sauke su amatullah daga jikinsa wadanda yaketa musu tambayoyi iri daban daban ta yadda zasu sake jiki sosai dashi. Taga tahowarshin amma saita kasa daga qafarta,saboda tana tsammanin ba’a zahiri bane,har ya iso inda take tsayen ya durqusa ya tattare dukkan abinda ta zubar din ya dora saman farantin,saiya miqe yana dubanta. Sunyi mugun dab da juna,wanda da zai qara taku guda tak zai iya yin masauki a jikinta “Ki dinga bi a hankali,kada ki jima kanki ciwo kija mana asara maman twince” ya furta cikin wani irin salo da sautin murya,hucin bakinsa da numfashinsa duka na dukan wuyanta,wanda ya sabbabawa tsigar jikinta zubawa,ya kuma qara gudun zuciyarta “Muga hannun,Allah yasa bakiji dai ciwo ba” taji yana fada,bata ankara ba har ya kama hannun nata ya sanya nashi tafin hannun cikin nata,ya soma murxawa a hankali “Alhmdl…