RAUDHA CHAPTER 3
RAUDHA CHAPTER 3 “Katabbatar sun nuna maka takardun motan su kafin su wuce”. Yafaɗa maganar yana kallon Jone fuska a ɗaure + “Ok sir”. Jone yafaɗa yana me sara masa Juyawa yayi kawai yatafi cikin tafiyan sa na zaratan maza yabar wajen Lumshe idanun ta tayi tana sake kwantar da kanta jikin kujeran, tana jin sanda Jone yake sake tambayan Ramcy numban wayan ta, kuma tana jin sanda yayi musu sallama har yana ce mata “Baby baza ki buɗe idanun ki muyi ban kwana ba?” Buɗe idanun kuwa tayi sai dai bata kalle sa ba tayi wa motan keey taja da wani irin Speed tabar wajen Gaba ɗaya sojojin sake kallon motan sukayi suna jinjina ƙarfin hali irin na RAUDHA, tabbas ko basu faɗa ba akwai abinda tataka har take iya yin hakan agaban su Shima ɗin idanun sa kawai yazuba ma motan cike da mamakin tantiranci irin na yarinyan da har take musu tsaurin ido, har motan taɓace ma ganin sa kafin yadena kallon hanyan. Ahankali yasauke ɓoyayyen ajiyan zuciya yana me lumshe idanun sa cike da tuno suffarta, murmushin sa me kya…