NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 4 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 4 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH  BOOK 1  CHAPTER 4  BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng  A JIYA MUN TSAYA  don lokacin da labarin ya zo musu suna tare da Hajiya da yayansa da Sa’adatu har ma da Salma. Suna ta jinjina labarin amma budar bakin Adamu sai cewa yayi, _ Ni ban ga abin jinjina lamarin nan ba wallahi, ai wurudi ka nemi kudi ba laifi ba ne in dai ba shirka zaka yi ba, shi ma Shazali akasi aka samu’” salma tace ZAMU TASHI  “Ko babu laifi Yaya Adamu ai kasada da _ rayuwa ganganci ne, yaushe mutum zai saka  hankalinsa a caca yana ji yana gani a bashi zabin kudi ko hauka… -Ya mike yana amsa mata ‘cikin gwasalewa, “Ke ai wata Dumfa ce wallahi, ai dai kin san matsaroci baya taba zama gwani. Dama rayuwar ai kamar caca ce, zubi ake ko a samu ko arasa…. “Sannu Kala-kato In ji Sa’adatu – Adamu ya so ace ba Yayansa.a wajen ya yarfa wa Sa’adatu Magana, idon yayan nasa ya sa ya bige da cewa, “Yauwa akarambana, sarauniyar . shiga abinda babu ruwanta’. Ya sa kai ya fice daga gidan. © Hajiya t…