NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 1 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 1 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 1 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI BURIKA BIYU ADAMU YA HADE LOKACI GUDA WATO MALLAKAR HUSNA DA ZAMA ATTAJIRI DOMINTA YA FARA GWADA HANYIYIN DA ZAI CIKA BURIKAN NASA AMMA SAI AKA SAMI AKASI YA AURI SALMA WADDA TA SAMO SHI A SHIGEN HANYAR DA YABI DOMIN SAMUN HUSNA . KODA YAKE YA SAMU HUSNA ATA BIYU,AMMA DAI SAIDA DUKKANSU SUKA HAU TURBA DAYA, ADAMU YA ZAMA BOKA,HUSNA TA ZAMA KOSTOMANSA,SALMA KUMA TA WARE NATA BOKAN DABAN INDA DAGA KARSHE DUK SUKA ZUBE WASU SUKA SHIGA UKU WASU KUMA SUKA SHIGE ALJANNA SUKA QI FITOWA………… Salam wannan ma wani sabon littafi ne wanda zamu dinga kawo muku a wannan chapter din akwai errors da yawa amman na tabbatar da zakuji dadin littafin idan har zaku bini sannu a hankali ku kasance da www.bankinhausanovels.com.ng  Na Shiga Aljanna.. Hajiya Uwa na zaune kan tabarma a  dakinta. A gabanta wani katon daro ne cike da daushen goro tana ta faman dauri tare da ‘yan waKe-waKenta. Kamar daga sama aka watso Adamu ya fado dakin dafe da ciki yana Ku…