MATAR MUTUM (kabarinsa) CHAPTER 15 KARSHE Na Samira Harouna
MATAR MUTUM (kabarinsa) CHAPTER 15 KARSHE Na Samira Harouna
MATAR MUTUM (kabarinsa) CHAPTER 15 KARSHE Na Samira Harouna ?❤️??❤️??❤️??❤️??❤️??❤️??❤️??❤️??❤️??❤️? *MATAR MUTUM* _(K’abarinsa)_ ?❤️??❤️??❤️??❤️??❤️??❤️??❤️??❤️??❤️??❤️? *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA* _GA DUKA_ *’YAN AMANA TA* ?✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*? _(Tsintsiya mad’aurinki d’aya)_? ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ ??️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ *57* Sun jima wajen Hajia suna ta hira tunda suka zo mata ban kwana, Mimi na gefensu tana saurarensu tana sinne kai tana ta b’oye cikinta a cikin hijabi duk da ba fitowa yayi ba sosai, saida suka tashi zasu tafi duk suka mik’e tare Hajia na sake jaddada “Allah ya kiyaye hanya, Allah ya tsare, ku kula dan Allah.” Da fara’a suka amsa da “Ameen.” Dafa kafaf’ar Mimi tayi tace “Ki kula da kanki kinji ko, duk abinda kika ji a jikinki kar kiyi k’auron baki ki fad’a mas…