YAR ZINA CE CHAPTER B KARSHE
YAR ZINA CE CHAPTER B KARSHE Y’AR ZINA CE (KADDARAR IYAYENA) MUNEERA PART 2 PG~1 HAKIKA A KULLUM KUNA RAINA INAYIN KU IRIN OVER DINAN PAGE DIN NAN NAKU NE KU KADAI My jidodo Fulani Mrs iliyasu Ummie mama Rashida Muhammad Mmn Jawad Nusaiba Aunty Khadija Real Aunty zee Aysher gombe Mmn twins Nana bawa Khady pinky Mmn fukaihat Mummyn harun Yancy Mummjay Aynah Sakina Oubi Habeeebatee Maman Amira Mommyn sayeed&noor Binta unknown Fatima saulawa Jidda? Miss independent Hjy Aisha Mmn Arphat Mmn sameer + WASH GASKIYA KUNA DA YAWA BAZAN IYA LISSAFO KU DUKA BA AMMA KUSANI INAYIN KU OVER Gaban Hashim ne ya Fadi ya Rike hanun meenat tsam ajikinsa ya dage ya hado kalmomin daze ma Abban nashi sannu da zuwa. Karasowa yayi fuskar shi dai ba yabo ba falassa Hashim ji yake kamar ya arta a guje saboda irin kallon da Abban nashi yake Masa. Da kyar ya hadiye want yawo yace “Abba barka da ‘karasowa” Be Amsa ba ya maida kallon shi ga mommy wace itama ta had’e fuska babu alamin annuri a tatare da ita saboda tasan halin mijin nata tinda ta …