WANNAN RAYUWAR CHAPTER 8

WANNAN RAYUWAR CHAPTER 8
WANNAN RAYUWAR CHAPTER 8 Tana shiga dakin ta samu Mama zaune a falon ta. Zama tayi a kasa tana fadin “Mama ina yini?” “Lafiya lou. Me zan samu ne?” “Mama ni ban da komai dan yaushe rabon da na fita ma.” “To meyasa baza kije ki samo ba. Itama Fauziyyan naga yanzu ta daina fita. Daga Farisa sai Sakina da Halima da Hajara ke nemo mana kudi amman ku biyun nan kun daina fita to saboda me?” “Mama mu makaranta ma zamu koma.” “Waye zai dauki nauyin karatun naku?” “Mu mana.” Tsaki Mama tayi tace “Allah bada sa’a.” “Ina Halima?” Hafsat ta tambayi Mama. “Tana daki!” Mikewa tayi tai cikin dakin. Mama ta bita da kallo. A kwance ta samu Halima. Halima na ganin Hafsa ta mike zaune. Hafsa ta zauna a gefen ta tana kare mata kallo. Gani tayi tayi kiba da ita har sheki take yi ga yadda ta cika kamar me. Wannan yasa Gaban Hafsa ya fadi domin suma fara bin mazan su duk sunyi irin wannan kyan. “Zauna mana Anty Hafsa.” Halima ta fada. Zama Hafsa tayi tace “Ya jikin?” “Da sauki.” “Allah kara sauki.” “Amin amman ya naga…” Sai kum…