WANNAN RAYUWAR CHAPTER 4
WANNAN RAYUWAR CHAPTER 4 Sam rayuwar bariki batai ba. Ina cikin cin duniya ta da cinke na fara wani irin zazzafi sai kuma zubar jini da na dinga yi wanda yasa naje asibiti suna dubani sukace sai an min aiki domin a cire mahaifata saboda yadda nake yin planing ko ta wanne hanya ya sa Mahaifata ta lalace kuma in ba a cire min ba zan ta ciwo ne ko in rasa rai na. + Ina ji ina gani aka ciren mahaifata bayan na warke na koma ruwa. A lokacin in bariki sam bana tunawa da Allah da azabar sa dan kudi sun gama rufen ido da ruda ta. A lokacin na zama babbar yarinya wacce manyan alhazawa ke nema na amman sai naga dama. Har da kafurai mu’amala nake dan na hadi da wani Kizz wanda mukai rayuwar sosai dan shi in zai amfani dani sai ya ban kayar da zata haukatani ta dada min feeling wanda sai yadda yayi dani karfi ne dashi gashi yana shan abu dan haka in yana amfani sani bai gajiya sai mu yini yana abu daya da yake nima bana cikin hayaci ba ganewa nake ba sai abun ya saken nake gani a lokacin da muka dib…