RUWAN SAMA COMPLETE
RUWAN SAMA COMPLETE ??RUWAN SAMA….?? *•Baya Chanza d’and’anon teku•* **Fatima Muhammad Gurin** *Gureenjo6763 on wattpad* ‘Yar Mutan Adamawa *Taa-daaa!!!! Happy Eid el fitr, Allah ubangiji yasa ibadunmu kar’ba’bbu ne yasa muna daga cikin en tattun bayi na wannan wata, rabbi ya gafarta mana dukkannin zunnubanmu ya sa muna daga cikin masu tsawon kwanan ganin wani azumin* *innal hamda lillah, Alhamdulillah, bismillah tawakkaltu Alallah wala haula wala quwwata illah billah* *P1* Kallon fuskar wayar dake ta kara tayi tare da fad’ad’a fara’arta ganin me kiran, leka fuskata kan wayan nayi naga an saka “ruhool na’im❤️?” d’auka tayi cike da murmushi tace. “hello this is Mrs Saif shamsuddeen Suraj how can I help you?” Dariya yayi daga d’aya bangaren yace “hooo oo my heart ke baki gajiya da zolaya but that name suits you and kin wanke laifinki”. Murmushi tayi tace “am sorry Abban Neeha ban kira ba I was so busy with your kids ne su suka d’auken hankali”. Yace “I’m badly missing them up here” cik…