NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE by Aysha Ali Garkuwan Fulani

NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE by Aysha Ali Garkuwan Fulani
NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE by Aysha Ali Garkuwan Fulani Allah mai iko mai tsara abinsa yadda yaso Wlh kafin Na k’arisa NAYI NADAMA  wlh Sam ba lbrin nan bane a zuciyata  niyata Noor ala Noor zan rubata so shi yana buk’atan in koma Na nazarci our,ani da hadisai sosai, Sai gashi kuma kawai yanzu Na tsinci kaina da typing wannan lbrin Amman insha Allah next novel Na Noor ala Noor ne,  Allah ya bani ikon gama wannan lfy“` Zaune suke a parlon cikin hiran jin dad’i dan yau gidan a cikin  nishad’i yake, Mahmud da yanzu ya shigo cikin miskilanci ya zauna gefen Mamin shi tare da tab’e fuska yana ta huci, ya kalli Khadija dake gefe rik’e da woya tana mgn daga dukkan alamu da mutumin da ya kora yanzu ne take mgn, Tana katse kiran ta juyo cikin tsurawa Mahmud d’in ido da alamun tuhuma , Shima idon ya tsura mata tare da katseta cikin had’e fuska yace, “Wlh ni kunya kike bani ji irin mutanen da suke zuwa suna buga mana layi a k’ofar gida sai kace sun samu gidan mai, Duk gayyan taru kucen banza”. Ita kuwa harara ta…