MATAR DOCTOR CHAPTER B KARSHE

MATAR DOCTOR CHAPTER B KARSHE
MATAR DOCTOR CHAPTER B KARSHE _Monday_ Da wurwuri Janan ta shirya ta wuce asibiti sbd bata so Dr.Godwin ya riga ta ko ya fara tsareta da sleepy eyes din shi.. Cikin kankanin lokaci ta shigo asibitin ta ko ci sa’a ta riga duk yan officr din su zuwa  amma abun haushi a rufe kofar take ko da tai ma masu kula da wajen magana se cewa sukayi “ai yanzu da key din office Dr.G yake tafia” Cike da jin haushi ta zauna akan kujeran da patients suke zama….. Yau Dr.Godwin cikin mulki da miskilanci ya shigo asibitin as usual yana sanye da suit da bakin glasses tunda ya shigo be cewa kowa komai har Janan dake zaune be kalle ta ba ganin haka ya sa ita ma taki gaida shi tayi kamar bata ganshi ba.. Ta cikin glasses dinshi ya kalleta a ran shi yace “wow! She looks so cute! Yau ta riga kowa zuwa abun is surprising ko dai dama da gangan take zuwa latti? Anyways, ita ta san dalilin zuwa da wuri yau” Ya bude office din yayi shigewan shi ciki… Itama ta bi bayan shi… Can daga baya su Ruth suka shigo a tare yau kaya…