ZABIN SAMHA CHAPTER 9
ZABIN SAMHA CHAPTER 9 Samha tafiya take ita kadai, tazo daidai wurin shiga department dinsu kenan taji ana kwada mata kira. “Samha! Samha!!…” Tsayawa tayi ta waiga, Zack ta gani tafe cikin sauri yana kokarin karasowa inda take “Samha kizo da sauri, ga Sabah can ya jiwa kanshi ciwo” ya fada mata hankalinshi a matukar tashe. Gaban Samha ne yayi wani irin mumunar faduwa ta dafe kirji tana fadin “innalillahi Ciwo kuma? Garin yaya?” “Wlh nima ban sani ba, na ganshi hanunsa nata zubda jini, kuma nasan shine zai jiwa kansa wanan raunin”. “Akan me zai jiwa kansa rauni?” Samha ta tambayeshi hankalinta a tashe. I don’t know, but i think yana son ya dawo da halayensa nada ne, wanda tun muna high school. Babu wanda ya isa ya tunkareshi, ko muna tare dashi he always seems alone…. that withdrawn look….Samha idan hakan ta cigaba, Sabah will move farther and farther away from us”. Ya karasa maganar cike damuwa. Samha itama cike da damuwa ta soma girgiza kai tace “ina Sabah bazai taba barinmu ba”. “Wlh Samha …