ZABIN SAMHA CHAPTER 4

ZABIN SAMHA CHAPTER 4
ZABIN SAMHA CHAPTER 4 Ajiyar zuciya samha tayi ta yaye bargon daya lulubesu dashi sa’anan ta gyara masa kwanciya kan kujeran. Fresh bandage ta dauko ta daure masa ciwon hanunsa dashi.+ Tana gamawa ta mike, har ta juya da niyan barin wurin taji abu kamar ya rike mata kafa. Juyowa tayi taga hanun sabah rike da jelar rigarta, dagowa tayi tana dubansa taga still baccinsa yakeyi hankalinsa kwance. Tayi tayi ta kwace rigarta daga rikkon daya mata ama hakan ya gagara haka ta dawo ta zauna kusa dashi ta kura mishi ido tana kallonsa yana bacci. Baccinsa yakeyi kamar bashida wata damuwa hankalinsa a kwance bazaka ce shine masifafen nan na mai yawan rigima da mutane ba, cigaba tayi da kallon kyakyawar fuskarsa, eyelashes dinsa zara zara dasu ko ita da take mace batada eyelashes masu kyau irin wanan. Ajiyar zuciya tayi ta kawar da dubanta daga gareshi ta dauko remote ta soma canza tashan tv. Wani programme ake nunawa a telemundo, ta fara bi. Tana cikin kallo itama bata san sanda bacci yayi awon gaba…