YAR LESBIAN CE CHAPTER B KARSHE

YAR LESBIAN CE CHAPTER B KARSHE Bayan tashin yazeed daga bacci Wanka yayi yashirya domin tafiya Office. Shiga yayi Cikin gidan domin gaisawa da iyayenshi domin Tun farko haka ya tsara Rayuwanshi. duk Suna parlon dake kasa da Alama breakfast Suka gama.karasawa yayi Cikin Ladabi ya Zauna kusa da Abbanshi My Abba gud morning! Morning my Son Har ka Shirya kenan? Na Shirya Abba Sai tafiya.Allah yakara ma Rayuwarka Albarka Ka kula da kanka.insha Allah Abba Amin Allah yakara girma.Amin Abba yafada yana kara Alfahari da dan Shi Cikin Ranshi. Kallon Mamy yazeed yayi yace Morning my Mamy.Murmushi tayi tace Morning my Son katashi lfy? Lfy Alhmdullah Mamy. Haka Nakeson Ji my Son Allah ya tsareku gaba daya.Amin Mamy ta. Kallon inno yayi Ya daure fuska Gud Morning grandad. Kallonshi tayi itama ta tsuke fuska Gud manin Tsaka. Inno nafada miki banason Sunan tsaka din nan ko! Dan Ubanka Nima bacemun kayi grando ne ma komiye ka gaida iyayenka Cikin kulawa nikuma daka tashi kacemun graddo Wato doki kenan…