YAR LESBIAN CE CHAPTER A
YAR LESBIAN CE CHAPTER A Yar lesbian ce 1 Zaune take A Harabar makaran tar tasu Inda yanmata Masu ji dakansu kowacce keshiga tsalatsalan Motocin da Aka yiyyi parking dinsu daga dukkan Alamu Hutu Daluban makarantar suka Samu, Haba FEENAT yakamata kawai kizo mu’ajeyiki A kd tunda muma kan Hanyane Asalima Sai munhuce Kaduna Zamu Huce Zaria Wannan direvern Naki bawani tawowa yayiba idan banda haka ina kaduna ina Abuja Hmmm Wacce Aka kira da feenat Tayi Ajiyar Zuciya tace kausar Kawai ku wuce nagode Zai karaso nan bada jumawaba Kausar Zata kara magana ta kusa da Ita Ta jata Suka bar wajen, Haba Khady Yazaki wani jani haka bakiga har yanzu direvern ta be karaso bane ba Ok don bekarasoba mukuma Saiki shanyamu tunda tace bataso ai ba’a dole naga Kausar bata kara tanka mataba taja mortar Sukabar Harabar makarantar, feenat tana Zaune Awajen har Wajen 10:30 na Safe bini bini taja tsaki mtswwwww daga kan da Zatayi Suka ido2 da besty dinta Leemah Atare Suka Zare Ido? Leemah baki tafiba feenat baki t…