YAR AIKI CHAPTER B KARSHE
YAR AIKI CHAPTER B KARSHE ?????? *YAR’AIKI* ?????? ~*Love and romantic story*~ *STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES* *whattpad @Eedreesfateemarh* *Page 23-24* ~*SISTERS ZAKUGA KWANA BIYU BANYI UPDATING AKAN LOKACI,WLHY BANDA LFEAA NE,CIWON NE SEYA DUNKAMIN ON AND OFF*~ ®? *FARIN JINI WRITER’S ASSOCIATION..??* {{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer’s domin ci gaban, Mata.}} ★{{F.J.W.A.}}★??️ https://www.facebook.com/Farin-Jini-Writers-association-101140968266505 / *Bismillahi rahmani rahim* Amsa tayi taciro farar takardan dake ciki tafara karantawa”doctor ciki!!!!,tafadi hakan hade da tashi tsaye.+ Doctor mu’az ne ya tashi tsaye yace eh hajiya abinda result yanuna kenan she’s positive. Wasu zufane suka fara ketowa hajiya duk da sanyin A.c dake falon”kuka har na tsawon wata 2 da rabi!!!. Eh nima abin yadaure mun kai. Hajiya bata tsaya sauraran shiba tawuce tana fadin zan maka transfer. Yace ohk sanan ya kama gabansa. Hajiya harda gudu take ta nufi dakin nafeesa. Ak…