WA NAKE AURE CHAPTER C KARSHE

WA NAKE AURE CHAPTER C KARSHE
WA NAKE AURE CHAPTER C KARSHE *?ROYAL WRITERS ASSOCIATION?* WA NAKE AURE?              NA      *Aunty Haliloss* Wattpad @AuntyHaliloss *DEDICATED TO ????* *Mum Hanan* *fateemah Ahmad* *zainab yusif* *Maryamabdulmaleek* *Halima Mabo* *Umma M Adams* *Nah Nah* *Mmn Muh’d* *Ummu yusuf?* *Hafsat Bangaje (my daughter* INAYINKU IRIN OVER DINNAN❤❤❤ *JINJINAR BAN GIRMA GAREKI,MY AUNTY ZARAH, MOM MUS’AB,AUNTY LALA TAMU???* 40 Shima ɗin Areef ita ya nufa,duk hankalinshi a tashe,lokacin sun kawo bakin ƙofar,saidai baiga wata alamar damuwa a fuskar Saudat ba,hannunta ya riƙe yana kallon bandeji da aka saka mata,Ammi ta kallesu”Wai mutun yana gida,har aji ciwo baisani ba,wannan rishin kula ne,kasan glass ɗin windoor ya mutu,miyasa bazaka canza ba cikin lokaci,sai anji ciwo”+ Gaba ɗaya jikin Areef ya mutu,Saudat tace”A Ammi nasan idan nagaya mashi cewa zaiyi in zauna bazanzo ba,shiyasa na taho kawai” Kallon Saudat yake,wani sanyi ke ratsa zuciyarshi,tabbas yasan yayi sa’ar samun mata kuma ƴar uwa,jan ta yaƴi suka zauna k…