WA NAKE AURE CHAPTER B
WA NAKE AURE CHAPTER B WA NAKE AURE? *Vote and follow me on Wattpad @AuntyHaliloss* *FANS KUYI HAKURI USMAN KISHINE YA KAMASHI,DUK MAKIRCIN HAYATU NE, MASU CEWA MAFARKINE ,HHH TO BA MAFARKI BANE USMAN YASAKI SAUDAT,DUK GROUP DIN DA NAKE COMMENT YAYI YAWA, MASU MAN MAGANA P.C KUYI HAKURI MASSAGE YAMAN YAWA, MASU KIRANA NAGODE,NAGODE DA FATAN ALKHAIRINKU*2 21 Usman kam kaba ɗaya rayuwarshi ta canza,Hayatu ne yayi saurin shigowa yana faɗin “miya faru?” “taci Amanata bazan yafe mataba,ta cuceni ta cuci rayuwata” Mama ta shigo Gidan”hayaniyar minikeji” Saudat tayi Saurin miƙewa “wallahi wallahi Mama ni bansan mutuminba,asalima daga gidan…” “ƙarya kike munafuka,aidai yau dubu ta cika,asirinki ya tonu,anzo ƙarshe tunda ya sakeki har Ukku,sai atattara akoma can aji da baƙin hali”+ Innalillhi Saudat take maimaitawa,Usman ya matsa kan Loka ɗin gado yana kuka Mama tace”rubuta matashi a rubuce” Usman ya ɗauko biro da takarda ya rubuta mata sakinta,kamar yadda ya faɗi,Mama ta anshe ta miƙa mata,Sai loka…