TAURA BIYU CHAPTER B KARSHE
TAURA BIYU CHAPTER B KARSHE *_MAMUH GEEE_* _*TAURA BIYU….*_? _Mi amor-mi vida…._ _Viawattpad@mamuhgee_ *21* Tsayawa Finn yayi akansu Yana kallonsu cikin wulaqanci ganin har lokacin da sauransu ya juyo ya kalli tiger yayi Masa alama da ido… Kallon yaransa tiger yayi Sai aka Kuma ‘debo ruwan qanqanra a qaton bucket aka Kuma jiqasu tareda cigaba da dukansu.. Iya dakuwa Kam sun daku bama kamarsu Yaya abbakar dasuke samari anfi dukansu duk da dai Suma su baban ba a raga musu ba… + Sake kallonsu Finn yayi yaga sun bugu yasaki murmushin qeta tareda fiddo wayarsa ya ‘daukesu yaturawa mum kafin yakirata yace ta duba.. Dariyar Jin da’di tayi lokacinda taga hoton takira tace a kaisu inda aka ‘daukosu a watsar.. Zamewa tayi daga rumfar dayayi Mata takoma bakin gado ta zauna kanta a qasa tana kallon dogayen fingers dinta.. Dawowa yayi kusada ita ya zauna shima ya qurawa hannun nata ido.. Ayshah please lets get married before informing our families about us… ‘dagowa tayi ahankali tak…