SENETOR'S SON CHAPTER B KARSHE

SENETOR'S SON CHAPTER B KARSHE
SENETOR’S SON CHAPTER B KARSHE Bayan tazauna kan kujera afara har zasu cire veil din ta, ta tsaeda su , ganin kamal na zaune face to her kusa da ita har knee d’inshi ta k’afa na tab’a nata , nan take ce Mae ” Mr pls kafita za’amin gyran gashin mana,” kamal yacire shades d’in idonshi sabida ya k’ara ganinta da kyau , kan yace “what is there wifey? Am your hubby fa, ? So miye damuwarki in na zauna anan? ” deep inside her sleepy eyes yake kallo Wanda hakan yasa ta rud’ani,…dak’yar ta iya cewa “toh ni bansan ka ga ganni ba veil, so pls kafita, ” employees din wurin duk turawa ne so basu damu da conversation din su ba, …kamal kuwa wata dariya yayi mata , Wanda shine first time take ganin dariyar shi , kullum iyaka smiling yake yi… Dariyar ta masifar yimae kyau, ya rufe idonshi, dimples nashi suka wani fito, ….dasauri minal ta sadda kanta k’asa ganin she can’t control her self, bayan yagama dariyar ya sunkuyo daf da ita har side of their face suka had’uu , yayi mata magana in a very lo…