SENETOR'S SON CHAPTER A
SENETOR’S SON CHAPTER A *senator’s son*? ? ◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯ ? ? ◯◯◯◯◯ ? •✨•✨•✨• *1 to 5* *KAMAL…* Kwance yake kan resting chair dake by d swimming pool syd ya d’ora hannunsa akarkashen k’ansa staring at d cloudy sky ..iska ke kad’awa mae sanyi soosae hkn yasa flowers n trees na kad’awa . ko’ina tsit ….sanye da singlet black da black 3/4 wando which makes his fair skin more alluring…kallo d’aya za’a mishi a San dan Hutu ne ..fari ne kmar balarabe with his oval face ..yana da cute luscious red lips and sleepy seductive eyes, contact brown keda shi ga thick eye lashes kmar wata mace … eye brow din shi kmar ya yi carving ,looking extra ordinary black ..his nose is soo pointed har a baki ,and gashin kanshi bak’i ne da ratsen golden brown aciki ,anyi curling d’inshi sae uban shinning dayakeyi waye an zube bottle of oil akai …gashin na da yawa sosoae hkn yasa curls d’in sunyi yawa…ga dimple kmar ansa nail da hammer anyi nailing cheeks din…