SAUDALA CHAPTER B KARSHE

SAUDALA CHAPTER B KARSHE
SAUDALA CHAPTER B KARSHE Kallan ta yayi har zai yi magana sai kuma ya fasa ya kalli Mama yace , “Mama ki bawa Saudat wan’nan sak’on ta kawo min “. Yana gama fad’ar hakan ya juya ya fita . Mama ta mike ta dauko abu a leda ta mikawa Saudala tace , ” Maza tashi ki kai masa”. Jiki babu k’wari Saudala ta mike ta nufi part dinsa. Tunda ta kai bakin k’ofar gaban ta yake fad’uwa , dak’yar ta tura k’ofar ta shiga da sallama. Tana shiga ta ganshi a zaune ya d’aura k’afa d’aya kan daya yana kad’awa A hankali ta k’arasa inda yake tace , “Yaya Abdul gashi in ji Mama.” Ta fad’a tana miko mai ledar . Banxa yayi mata kamar bai jita ba , ta kuma maimaita Amma ko kallan ta baiyi ba . Tashi yayi yaje ya kulle k’ofar parlourn san’nan ya dawo ya dauki belt ya zauna. Saudala ganin ya kule k’ofar ga kuma belt a hannun sa sai hankalin ta ya tashi . Tayi aune ba taji ya zuba mata a baya . Aikam ta kwa’la k’ara tana susar bayan ta . Ya kuma zabga mata a baya, san’nan ya kalle ta yace , “Wato ke indai …