SAMAREEN BANA CHAPTER B KARSHE

SAMAREEN BANA CHAPTER B KARSHE
SAMAREEN BANA CHAPTER B KARSHE Wanka RAMADAN yayi duk da Cewar ransa a6ace yake da AunAuntyntyn tasa amma sosai yake san rungumarta yaji sanyi aransa… Yana cikin shafa Mai ne yaji shigowar motarta      Murmushi yasake Tunda tashigo gidan taji qamshin qanin nata nayi mata yawo ahanci…..      Tunanin xuciyarta kamar yanda hakan yasaba zuwa mata lokaci lokacine…. Hakan yasa tanufi shashinsa daniyar kwantawa kamar yanda tasaba idan tatsinci kanta awannan yanayin      Koda yaushe d’akin agyare yake… Dan itace me gyarasa… Cika masa furish take da kayan zaqi da danjinsu drink kala kala….. Dan tasan itace take shanye abinta ba kowa ba idan tanutsu lokacin hutawar tata….    Tana shiga falan nasa taci karo da wata baqar jaka… Bata kawo komai aranta ba taje tafad’a agadansa tana me lumshe ido da cewa… Ina missing d’inka QANINA… Pls kadawo gareni…. Dan kaga yauma naji qamshinka fiye dana ko yaushe     Yaushe xaka dawo Ina san ganinka   Koso kake hakurina ya qare akanka       Wayyo xuciyata ki barni dajin …