SAMAREEN BANA CHAPTER A

SAMAREEN BANA CHAPTER A
SAMAREEN BANA CHAPTER A *Sabon salo. Hak’ik’a nasan bayanin daxanyi da yawan mutanan da suka sanni xasu fad’i hakan. Ban damu ba dan nad’auki abinda ya dace ne.* *Ban lamunta ba. Ban yarda ba. Ban Amince ba. Kuma nasaka goka akan ban yarjema kowacce budurwa data karanta novel d’ina ba. Littafina ayanxu xanciga da rubuta shine ga matan Aure. Su kad’al nayarjema suci gaba da  karanta littattafaina. Ba ‘yan mata da samari ba. Idan kuka karanta har kukaji wani filing ku kuka sani da. Na garga’deku akan karku karanta* *idan kinsan ke budurwace. Toh karki karanta novel nawa. Dan ba danke nayi ba* *Nayi naxari kuma na yarda da gaske dole muyi gyara mu MARUBUTA. Idan kinsan xakiyi gyara arayuwar littafinki na salo dan qarawa mata wayewa wajan fannin auratayya. Toh kifa’da kikuma bari suji su gani dan matan aure kikayi hakan. Baki amince budurwa ko saurayi wanda bayyi aure ba su karanta littafin naki ba.* *Toh?* *Ni dai na gyara kuma inaso kema Ki gyara.* *Wallahi ban Amince Budurwa ki karanta litta…