SABON AL'AMAREE CHAPTER B KARSHE

SABON AL'AMAREE CHAPTER B KARSHE
SABON AL’AMAREE CHAPTER B KARSHE SABON AL’AMAREE》》 ®BILKEESA IBRAHEEM     {♡bilyn Abdul♡} 34 ……Mutuwar tsaye ya Mahmud yayi dan Nurr ta tafi da imaninsa, Abdul ya kwace hannunsa yatafi da gudu yafaďa kan Nurr, a tsorace ta buďe ido saitaga Abdul, tashi tayi zaune tana dariya tareda cire iya fis daga kunnenta, ta ďauki Abdul tana faďin dadyna yaushe kukazo?? Ya ce, “yanju munzo da daddy yafaďa tareda nuna ya mahmud dake tsaye da rauda a kafaďarsa tamkar gunki.     Yay sourin dai2ta nutsuwarsa, palon ya ‘karaso, Nurr ta ce, “Rauda zonan.    Harara ya Mahmud yasakar mata “k sai yaushe zaki iya sannu da zuwa??, Nurr ta kwa6e fuska tana kauda kai ta ce, “to dannu da zuwa, banaso yafaďa yana zama, ahankali ta ce, “karkaso ďin mana masifaffafe, itafa tun randa yay mata abunnan haushinsa takeji.     Aunty bily tafito tana masa sannu da zuwa, ya amsa yana murmushi, ruwa taje takawo masa yasha ta ce, “wankafa??, yaďan marairaice fuska tareda maida zancensa zuwa turanci dankarsu Abdul suji, ya ce, sai…