SABON AL'AMAREE CHAPTER A
SABON AL’AMAREE CHAPTER A SABON AL’AMAREE NA BILKISA IBRAHIM Da sunan ALLAH mai rahma mai jin’kai, ya ALLAH kabani ikon faďin abinda zai amfanar da al’ummarka, ka tsare harshena daga faďar abinda zai cutar da al’ ummarka.AMIN Ina mai farin cikin sake haďuwa daku asabon littafina mai suna SABON AL’AMAREE, ALLAH yasa mu amfani abinda zaizo aciki. AMIN. NA sadaukar da wannan littafi ga dukkan masoyana, aduk inda suke. Duk wanda yacanja mini wani abu aciki ban yafe masaba wlhy. YABO DA JINJINA Ga gareku writers gaba ďaya, musamman. ☆ Abba gana. ☆ Ayusher muh’d. ☆ Rayfat yahaya. ☆ billy galadanci. ☆ leemcy. ☆ ummiee khaleel. ☆ ummiee jafar. ☆ xoxo ☆ safiyya galadanci ☆ Mrs JH ☆ cwtjiddah. Dama sauran waďanda ban ambataba, ALLAH ya’kara basira Da gudu suka shigo ďakin kowa yana maida numfashi, mama dake zaune abakin gado tana ninke kaya tadaka musu tsawa, kai wai lafiyarku!!!!.??? Bathroom suka shige batareda sunbawa mama amsaba. Mama ta maida kallonta ga ‘kofa da ake ‘ko’karin buďewa, …