NA CUCETA CHAPTER C KARSHE

NA CUCETA CHAPTER C KARSHE
NA CUCETA CHAPTER C KARSHE Yana tuki suna hira da mufida while yana kallon dija ta mirror, dija ta kurawa waje daya ido tana tunani, ba komai take tunani ba illah daukan dataga yazid yayiwa mufida, abin ya mugun daure mata kai, tambayan da takewa kanta shine Bai taba yiwa mufida abinda yayi mata ba, “Killan” ta fada cikin ranta don ta tabbayar da ya taba shayar da ita wannan azaban ko amafarki bazata  yarda ya rike mata hannu ba balle ya zagaya hannu ya dauketa kuma ta amince, Dan ajiyan zuciya ta saki tana sake direction din tunaninta zuwa inda zasu, kawai said ta fara aduan Allah yasa gida zai maidata don ko a lahira bata fatan zama 10km to him, kwata2 bata sonshi kusa da inda take, mufidace ta juyo ta kalleta tare da sakar mata murmushi ta sadda kanta kasa batare data maida mata martani ba don wani irin kallon mamaki kawai take mata. Karfe 7 saura suka isa garin abuja, inda ya saba yi masu takeaway duk sanda sukaje outing da mufida ko duksan bayason ta sha wahalan dafa abinci yayi par…