NA CUCETA CHAPTER A

NA CUCETA CHAPTER A
NA CUCETA CHAPTER A Alhamdulillah, Allah praise be to almighty Allah Am back again2                               ***   ***  *** Cikin wani gidan Wanda ke ginin kasa mai dauke da daguna biyu wata yarinya ce wacce bazata wuce shekara shabiyu zuwa sha uku ba ke daka sai tim Tim Kawai kakeji saboda yanda take dakan garin furan dake cikin trumi, daga dayan gefen  Kuma wata matace ke hura wuta sai kafawa murhun bakin take tana hura wutan, duk idanuwanta sun chanza kala saboda yanda hayake ke shiga idonta, wata yar yarinya na gani ta taho da gudu da wata faifai “Ammi ki hura da wannan….” Yarinyan ta fada mata, matar dake durkushe gaban murhun dagowa tayi ta sakarwa yarinyan murmushi tare dacewa “Yauwa…nagode binto…” Matar ta fada tana amsan faifan daga hannun yarinyan. Da ganin Matan da yanayin gidan kasan gidan kasan masu karfin haline sosai don komai NA gidan is low to the last core, yarinya dake dakan goge zufan goshinta tayi ta kalli matar da aka kira da ammi tace “Gaskiya ammi gobe mu kai inji…