MENENE MATSAYINA? CHAPTER C KARSHE

MENENE MATSAYINA? CHAPTER C KARSHE
MENENE MATSAYINA? CHAPTER C KARSHE ??????????           *_MENENE MATSAYINA ?_*                 *(fictional story)*     *Written by* phatymerhsardauna          *?Mrs Sardauna?* *Dedicated to my lovely sister Maryam* *?KAINUWA WRITERS ASSOCITION* * https://www.facebook.com/kainuwawritersassocition *        *WATTPAD* @Fatymasardauna      *INSTAGRAM* Phatymasardauna *( Dan Allah My Fans inaɓuƙatar addu’arku  Sweedy na (Ummie ontop) bata da lapia, inaso kusata a’addu’ar ku Allah yabata lapia Ameen.. )* *Editing is not allowed ?* *PAGE 4⃣2⃣to4⃣3⃣* Sunkai kusan 15 minute suna kissing junansu, gaba ɗaya wata irin fitinanniyar sha’awar juna sukeji,        sake rungumeta yayi ƙam acikin jikinsa, cikin unique voice ɗinsa yace ” My Soul kikwantar da hankalinki yanzu zanɗaukeki mutafi kinji ”     cike da tsoro tashiga gyaɗa kanta cikin rawar murya   tace ” Inajin tsoro Appi na,  kada musaɓa mawa umarnin Abba, wallahi ni bazan’iya saɓama wa umarnin Abba ba, kayi haƙuri Appi mubari suyi yanda suke so damu”+ Wani irin …