MENENE MATSAYINA? CHAPTER B

MENENE MATSAYINA? CHAPTER B
MENENE MATSAYINA? CHAPTER B ??????????            *_MENENE MATSAYINA ?_*                  *(fictional story)*        *Written by* Phatymerhsardauna        *?Mrs Sardauna?* *Dedicated to My Lovely sister Maryam* *?Kainuwa Writers Association* ~ https://www.facebook.com/kainuwawriterassociation ~ ~{,31 August 2019}~ *(Wannan shafin dukansa kyautane gareki HAJJAJU, kiyi yanda kikeso dashi, iya wuya muna jone insha Allah, ngd da kulawarki a gareni. ?)* *Editing is not allowed ?*      *Page 2⃣3⃣* Wani irin tsanarsa ne yasake ɗarsuwa acikin zuciyarta mai tsanani, zata iya ɗaukan komai a duniya amma banda wulaƙanci, cike da ƙunan zuciya tamiƙe haɗi da shigewa bathroom tasakar mawa kanta shower,   koda tafito awankan, mai kawai tashafa, haɗi da sanya wata  doguwar riga mai faɗin gaske irin wacce ake ƙira da suna bubu gown, duk da cewa bata sanya rigar dan tayi mata kyauba, amma sai gashi tayi mata kyau ajiki, ganin haka yasanya ta zumbula hijabi, domin ɓoye kyawun da rigar tayi mata,    kwanciya tayi bisa g…