YAZEED CHAPTER C KARSHE
YAZEED CHAPTER C KARSHE Yazeed motarshi yashiga yanufi Gidansu yanashiga ya taradda da dady yauma bai fita parking d’in motarshi tayi yashiga ciki taradda su yayi A Falo “Mimi morning Dady morning.” “Yazeed Antashi lafiya.?” “Lafiya lau Dady.” “Ya Muneera?.” Tana lafiya lau tana gaisheku.” “Muna Amsawa sosai.” Yazeed mik’ewa yayi zai tafi Mimi ta mik’e ina zuwa Bari na d’auko maka d’an gidan muneera kakai Mata.” Mimi tashiga ciki ba’a jimaba sai Gata d’auke da wata K’aramar cooler Taba Yazeed bankwana yayi dasu B’angaren Kaka yashiga “Tsohuwa mai ran K’arfe Ina kwana.” “Yazeedu lafiya ya Jumallah kuma?” “Kaka kidaina cewa Jumallah Muneera zakice.” “Banacewa to itama tagaji tabari.” “Shikenan keda ita.” M’ikewa yayi zai tafi “Natafi.” “Kagaidata Kajiko.” “Kozakiyimata zaman D’aki ne.?” “A,a. Kuje can.” Haka Yazeed da Kaka sukai ta wasa da dariya Kamar ba yazeed ba lalai. Haka yafito yashiga motarshi yakoma Gidanshi dake Unguwar Sarki. Yana shiga yaji K’arar television Amma babu kowa Falon Kashe Kallon yayi yaju…