YAR SADAKA CHAPTER B KARSHE
YAR SADAKA CHAPTER B KARSHE Ahakan ake baiwa mutun hakuri yanzu da lalurar kanka tatashi toni bana ra ayinka cikin inuwata danhaka kafita daga rayuwata kamar yanda kasa kafa katake dokokinda aka gindaya maka na hakkina dayake kanka nima haka zansa kafa intaka naka dokokin kawai danni bakasha wahala wajen aurena ba shiyasa kawofintar dani amman itah daka kashe kudi ainaga hardaukanta kayi kukabar kasar saita fashe dakuka harda sarkewa gaba daya yaji wani iri jikinsa duk yayi sanyi yace haba maryam yazaki fadi hakan wlh maryam ina sonki fiye dayanda nakeson kaina””banajin akwai wata diya mace dazanso bayanki plz kikarbi kokon barana kuma dan Allah kidaina cewa infita rayuwarki kada kimanta saboda Allah yahadamu tunkafin muzo duniya nayi tattaki har garinku kisani Allah ya halicceki saboni danine wlh babu wani mahalukinda ya isah yarabani da matata ina sonta kuma yanzu nake da bukatarta yatada motarsa kawai cikin sauri taje bude kofah amman taki buduwa kuka tafashe dashi tana dukansa yabude…