YAR FULANI CHAPTER A BY AISHA ALIYU GARKUWA
YAR FULANI CHAPTER A BY AISHA ALIYU GARKUWA [4/9, 4:49 PM] Garkuwa Ali Aysha: ????????? 10:29 Am.sat ,14 Nov 2015 . ?????????? ????????? ??’yar Fulani.part 1 Na Aysha Ali garkuwa. ????????? “`Gargardi a kiyaye juya min wannan lbrin ta ko wacce siga Dan lbrina k’irk’ira ne banyi Dan wasuba Duk Wanda ko wacce ta juya min koda harafi daya ne ba tare da izinina ba Allah ya isa“` Motoci kusan guda10 ne suke kan titin sunata tsallah gudu 3nagaban fadawa ne sai Na 4 shikuma mai martaba ne aciki sai mai binsa shikuma waziri ne da mu karrabensa guda 2 masu bin nasu waziri shima fadawane aciki sai motarsu yarima Na baya kuma shima Na dogaraine tafiya ce mai nisan gaske sukayi sunfito daga iyakar Cardi inda mai martaba yaje yawon rangadi dan magance matsalar dake tsakanin makiyaya da manoma yerimi dayake bayan mota azaune ya lumshe idonsa yana shakar iskar da take ratsa wurin gaba daya ga pamshi furanni da yake keta hancin duk wani Dan Adam dayake wuri bishi yoyine kala kala awurin yana cikin jin nishadi…