YAR FULANI CHAPTER B KARSHE BY AISHA ALIYU GARKUWA
YAR FULANI CHAPTER B KARSHE BY AISHA ALIYU GARKUWA
YAR FULANI CHAPTER B KARSHE BY AISHA ALIYU GARKUWA By garkuwan Fulani [4/9, 6:39 PM] Garkuwa Ali Aysha: ??????????Y’ar fulani part 27 Na Aysha Ali garkuwa ????????? Yau tundakarathassan bai fita ba sai da yamma ya fito yaje cikin labbun cikin gidan nasu ya kwanta kan kujerun da aka jera aciki.ita kuma fateema yanxu ta dawo school mama tace sai yanxu tace eh mama kuma gobe da sassafe zamuje yi wani exam din.mama tace to Allah ya taimaka tace amin taje tayi wonka tasa wasu kananan kaya wanda har kana iya hango shati fan dinta rigar ko cibiyarta bata rufeba ta yane kanta da Dan qaramin gyele.tana fitowa mama tace ga abinci tace a,a mama zanje ciki lambune nadan yi karatu.tace to nikuma bari nadan huta.. Tana shiga ciki ta rinqa zagayawa tana rufe da idonta tana karatu.ta daga hannunta sama tana Dan juyawa ahankali sai sheqi take kamar tarwada. Kamar amafarki taji mutum yayi hugging dinta tayi saurin bude idonta hassan ne cikin jin tsoro tace Na bonu ka sakeni ai baima san tana yiba ya kara…