TUNTUBEN HARSHE CHAPTER D KARSHE

TUNTUBEN HARSHE CHAPTER D KARSHE
TUNTUBEN HARSHE CHAPTER D KARSHE To Daga wannan ranan azad in bezo ba zai aiko mun wani daban daga masu tayashi bincike dan sosai suka biya kudi shida kawu inda mutane dayawa suka taimaka musu a boye,haka nan nima sanda nagaya masa duk abunda na sani,har akan tarayya na da carmilla da asad even abt fatima bugaje da taimakon da zai iya samu tawajen ta,ai kuwa yana gamawa dani wajen ta ya nufa,gidan su fatima kerarraren multi million dollar mansion ne me tarin securityn gwamnati so da kyar ma ya samu izinin ganin ta ahakan ma A waje kujera kawai aka bashi ya zauna a daya daga cikin cool dwns dake farfajiyan garden din su,fatima harta fito aranta tana mamakin stragern da yake neman ta,bakar wandon jean ne ajikin ta daya mata damas har yakasa boye shape din ta duk dama fish tail gown ne ta sakaya da shi,aikuwa tun tana isowa daf ta doka sallama a razane Azad sai ya mike tsaye ya juyo yana me tsura mata idanun sa “wani kallon kallon suka tsaya yi,inda ta dauke idanun ta atake ta dauka ma A…