RAYUWAR ASMAU CHAPTER 1
RAYUWAR ASMAU CHAPTER 1 Da sunan Allah mai rahama da jin kai duk kan yabo ya tabbata ga Allah da kuma annabin sa Muhammad (SAW). Ina godiya da Allah da ya bani ikon kammala *Koma kan mashekiya* Ya bani damar fara wani sabon littafi *ASMA’U HUSNAH* To Alhamdulillah ina godiya ga rabbil samati wal ardi. Kuma ina rokan Allah ya bani ikon farawa lafiya tare da kammalawa lafiya *Ameen* Ya Allah ka jagorance ni wajen mika sakon da nake son mikawa. Allah ka shigen gaba. Allah ka sa mu gama lafiya. *Ameen!* Wannan labarin kagage ne, ni na kirkire shi in kag yayi dai dai da rayuwar ki/ka akasi aka samu. Da fatan zzai nishandar ya kuma fadakar da masu karatu. *Nagode* *Asma’u Husnah* littafinne da ya shafi soyayya, akwai abubuwan tausayi, da zalunci da yan matan suke da yawan yin sa nabin wajen malamai.* *Banyi alkawarin baku posting kullun ba amman in lokaci ya samu zaku samu da yaddar Allah.* Bari dai mu shiga daga ciki dan jin abinda ke ciki. *THE WHOLE BOOK* *DEDICATED TO MY LOVELLY MOMY* Allah ya kara m…