NAUFAL CHAPTER A

NAUFAL CHAPTER A Yana gama karantawa yai tsaki ya ajiye a gefe,,Hajia Maryam dake kusa dashi yana hankalce da megidan nata,tashi tai tadawo kusa dashi haba alhaji Dan Allah kasawa zuciarka salama(hakuri)mana …I assure you NAUFAAL dole xeyi Aure …saboda haka mukara bashi time mana ko naga haryanxu bekai 30yrs ba beside yarannan yaushe Ma yagama karatunsa yadawo??ni inaganin mudan bashi lokaci yakawo wadda ze aura amma wani tada hankula duk bashi bane… Mtscewww Alhaji kabeer yaja tsaki what nonsense,,,inaga hadda ke a masu hure min kunnen da ,agabanki de gashi abokinsa yakawo mani iv card din aurensa gashi ko?kuma bashi ne nafarko dayafara kawo min ba,,sanin kankine duk sa’oinsa sunyi aure,to shi meyake jira ko ke aganinki be isa aure bane??28yrs din ,,yadanyi Daria yau da ace bashida gdan kansa bashida aikinyi bashida qualifications Wlhy baxan damuba saboda nasan ko yayi auren Ma baxe iya rike matarba,,amma yanada komai saboda Allah se yaita xama godai godai dashi bashida aikinyi se xuw…