MRS AMIDUD CHAPTER 12 KARSHE
MRS AMIDUD CHAPTER 12 KARSHE Janye jikina nayi a gare shi cikin jin haushi nace. “Wato mara hankali, kuma zata kashe baka da wani asara”+ Murmushi yayi yazo gabana, “Aiko gudan kwallar ki, bazan so nayi asarar shi ba.” Yana ƙoƙarin cire min rigar jikina. “Nifa bani da lafiya!” “Eh ina son na duba ciwon ne ko ya fara warkewa! Sai kuma dearest Dina ko kina min bakin ciki da na gansu.” Kamar na fashe da kuka haka nake ji mutum sai kace mayye! Haka ya lallabe ni har muka zube a gadon, jikin shi na rawa yaƙe kome. Har na fara isa Filin kwallon kafa, kawai naji shi a wata hanya na daban, ban san lokacin da na ture shi ba. Idanun shi sun kankance, jikin shi na rawa na koma baya na rufe jikina ina kuka. Tashi yayi ya mai da kayan shi ya fita ta barauniyar hanyar nan, Ni kuma na cigaba da kuka na, haka kawai mutum ya sani a gaba da fitina. Ban kuma ganin shi ba sai da na fita niman abinci, wai ashe fushi yayi, yaje gurin matar shi suka more juna, dan koda na fito tana kan cinyar shi, shi kuma …