MRS AMIDUD CHAPTER 10

MRS AMIDUD CHAPTER 10
MRS AMIDUD CHAPTER 10 “Idan kuka sake na kira dan karen nan Tabbas zaku rasa sukuni a rayuwarku, salin alin ku fice min daga gida ko nasanya lacky ya muku tsiya son raina.”1 Tun bai gama fada ba, sun dafe baka ganin komai a falon a dai dai lokacin da na fito kenan. Juyawa yayi gare Ni a zazzafe, kamar wani mayunwancin zaki, ya kure ni har bango. Makurewa nayi cike da tsoro. “Idan na kuma samunki da wannan shigar, sai na cinyeki danye” “Auuuwu! Ana cin mutum sanye ne?!” Na wurga mishi tambayar. Riko hannuna yayi muka fita, bai kuma ce min kome ba. Har muka shiga motar. Muna tafiya amma hannun mu a haɗe da juna yake. Janye hannuna nayi cikin jin ba dad”i nace. “Ni bani son haka! Ya Amidud!” “Hmm!” Dafa Arms ɗin shi, kura min ido yayi cikin daurewar fuskar shi. “Ya AMIDUD! Mamiena” yadda nayi maganar sai da tsigar jikin shi ya mike, janye hannuna yayi cikin nutsuwa sannan yace. “Ina tuki! Kuma kinsan yau bakina zasu zo! Zan kai ki makaranta ne! Na gama kome saura kece ake bukatar gani.” Kauda kaina na…